HUKUNCIN KOTUN ƘOLI: Tsohon alƙalin Kotun Ƙoli ya ce Cif Jojin Najeriya ya tafka rashin adalci
Muhammad ya yi wannan kakkausar sukar ce a Kotun Ƙoli, ranar Juma'a yayin da ya ke jawabi a taron yi ...
Muhammad ya yi wannan kakkausar sukar ce a Kotun Ƙoli, ranar Juma'a yayin da ya ke jawabi a taron yi ...
Kotun Ƙoli ta bayyana cewa kasa taskace sakamakon zaɓen shugaban ƙasa a Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe ta IReV
A kan haka ne Yakubu ya ce tuni an shirya yin amfani da sabon tsarin a zaɓe mai zuwa, kuma ...
Ɓangarorin uku sun yi wa Obi rubdugun cewa ya kasa kawo hujjoji a dukkan bayanan rashin cancantar Tinubu da ya ...
Babban Lauyan Obi, Livy Uzoukwu ne ya gabatar da kwafen adadin waɗanda suka yi zaɓe da adadin Katin Rajistar Zaɓe ...
AWS Incorporated a ƙarƙashin Amazon ne suka buɗe wa INEC Rumbun Manhajar Tattara Sakamakon Zaɓe ta IReV, a lokacin zaɓen ...