YAƘIN ISRA’ILA DA FALASƊINAWA: Dubban ɗaruruwan jama’a sun yi zanga-zangar goyon bayan Falasɗinu a manyan biranen Ingila
A birnin Landan dai dubban masu zanga-zanga sun yi dafifi da jerin gwano a ilahirin tsakiyar birnin a ranar Asabar.