Gwamnatin Najeriya ta ɗora laifin hare-hare da ‘kwasar ganimar’ Tarzomar #EndSARS a Legas kan IPOB/ESN
Malami ya ce gogarman IPOB ne su ka kai wa Fadar Basaraken Legas farmaki, su ka fake da Tarzomar #EndSARS, ...
Malami ya ce gogarman IPOB ne su ka kai wa Fadar Basaraken Legas farmaki, su ka fake da Tarzomar #EndSARS, ...
Chike Akunyili miji ne ga tsohuwar Ministar Harkokin Yaɗa Labarai, kuma tsohuwar Hukumar NAFDAC, marigayiya Dora Akunyili.
'Yan Sanda sun tabbatar da kashe mutumin mai suna Obinwanne Iwu, ɗan asalin ƙauyen Ahiara a Ƙaramar Hukumar Ahiazu Mbaise ...
Duk duniya an ga yadda 'yan ta'addar IPOB ke kashe 'yan sanda, su ƙone ofisoshin su, su ƙone dukiyoyin gwamnati
Tun bayan guduwar sa kasar Isra'ila inda nan ne aka fi ganin sa, mabiyan sa ƴan ƙabilar Inyamirai suka rika ...
Elkana ya ƙara da cewa ƴan sanda sun yi nasarar kama su ne sakamakon wani dogon bincike da suka yi.
Powerfull ya ce babu abinda ya hada kungiyar IPOB da kisan Ahmed Gulak domin ba shi ne a gaban su ...
An ruwaito cewa 'mayakan kungiyar Tsageran Inyamurai, IPOB ne suka bindige shi a hayar sa ta zuwa filin jirgi daga ...
Akalla an kashe rayuka 11, ciki har da na jami'an tsaro hudu. Mataimakin Kwamandan ESN na cikin wadanda aka kashe.
Tun bayan kai hare-haren dai jami’an ‘yan sandan kasar nan su ka dora alhakin a kan tsagerun IPOB da kuma ...