Tir da rufe gidajen watsa labarai da Matawalle ya yi, ya gaggauta janye wannan umarni – Cibiyar IPI
Rufe kafafen yaɗa labarai ya saba wa ƴancin faɗin albarkacin baki, wanda kundin tsarin mulkin Najeriya ya bada wannan dama.
Rufe kafafen yaɗa labarai ya saba wa ƴancin faɗin albarkacin baki, wanda kundin tsarin mulkin Najeriya ya bada wannan dama.
Babban Editan PREMIUM TIMES Musikilu Mojeed ne aka zaɓa sabon Shugaban Ƙungiyar Kare Haƙƙin 'Yan Jarida ta Duniya, Reshen Najeriya ...