Farmakin Boko Haram ya kara muni daga Nuwamba, sun kara kama garuruwa – IOM
IOM ta ce daga Nuwamba zuwa wannan makon, Boko Haram sun raba mutane sama da 59,000 daga gidajen su.