Ko ka san rashin sinadarin ‘Iodine’ a jiki na kawo cutar dajin dake kama makogoro?
mutum kan kamu da cutar ne idan baya cin abincin dake dauke da sinadarin ‘Iodine’
mutum kan kamu da cutar ne idan baya cin abincin dake dauke da sinadarin ‘Iodine’
Likitocin sun gano haka ne a sakamakon binciken da suka gudanar kan matsalolin da ka iya hana mace daukan ciki.