An Bada Belin Shehu Sani
A kotu dai Sani ya ce bai aikata laifin ba, kamar yadda aka karanto zargin da ake yi masa.

AAC ta nemi a sake zabe a inda INEC ta ce an yi tashe-tashen hankulan da suka hargitsa zabe.