2023: Orji Kalu ya yi tir da ‘yan takara daga Kudu-maso-yamma da na Kudu-maso-kudu, ya ce zai janye tunda ba su ganin mutuncin ƙabilar Igbo
Ya ce tunda ba su ganin daraja da mutuncin yankin Kudu-maso-gabas, ballantana har su yi adalci su bar wa yankin ...