APC ta dakatar da Inuwa Abdulkadir daga Jam’iyyar
Jam'iyyar APC ta sanar da dakatar da mataimakin shugaban jam'iyyar yankin Arewa Maso Yamma.
Jam'iyyar APC ta sanar da dakatar da mataimakin shugaban jam'iyyar yankin Arewa Maso Yamma.
Daga karshe ya yi kira ga kwamitin isar da sakon sa ga uwar jam’iyyar.
" Da ma can Aisha ba ta tare da Buhari, saboda haka abin da ta fada bai bani mamaki ba.
Hassan Danbaba ya ce Inuwa AbdulKadir ba da bane bawa ne domin kakansa siyansa akayi.
"Abin kunya ne ace wai wadanda suke kiran kansu yan siyasa kuma ace ba za su iya jure ma adawa ...
Hukumar kula da tsara birani na jihar Kaduna ne ta rusa gidan Inuwa Abdulkadir yau a garin Kaduna.