SIYASA ROMON JABA: An kori ma’aikatan Atiku daga Najeriya
An basu kwanaki 30 su ware, ko a fatattake su.
An basu kwanaki 30 su ware, ko a fatattake su.
An yi wani zama inda Intels ta ce matsala babba a CBN ita ce idan kudi sun shiga, ba a ...
An tsare Aminu ne a yau Laraba, bayan yanke hukuncin ayi haka da kotun Majistare da ke unguwar Tinubu, a ...
Gwamnatin Najeriya ta soke dadaddiyar kwangilar da aka bai wa Intels, kamfanin Atiku
“ Bari in gaya muku gaskiya, ni dan jam’iyyar APC ne, tare da ni akayi komai domin samun nasara a ...
Hadiza ta fadi haka ne da hira da tayi da gidan Jaridar Daily Trust.
Sannan kuma an sake tsari a tashar jiragen ruwa ta Onne wadda kamfanin Intels mallakar Atiku ne ke kula da ...
A tsarin NPA, dukkan ribar da aka samu sai an fara zuba ta dungurugum a asusun TSA da ke CBN ...