TONON SILILIN TASHOSHIN JIRAGEN RUWA: Yadda kwangilolin biliyoyin nairori su ka hada Amaechi da Hadiza Bala kakudubar rikici
Gambari ya aika wa Amaechi da Hadiza da umarni daga Shugaba Muhammadu Buhari, kuma ya nemi shawara daga waje, domin ...
Gambari ya aika wa Amaechi da Hadiza da umarni daga Shugaba Muhammadu Buhari, kuma ya nemi shawara daga waje, domin ...
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...
Yanzu dai ta bayyana cewa Atiku ya kwashe dukkan makudan kudaden hannayen jarin sa daga kamfanin INTELS, wanda shi da ...
Kakakin Yada Labarai na Intels, Tommaso Ruffinoni, ya bayyana cewa a kowane lokacin Intels na gudanar da kasuwanci sa bisa ...
An shafe shekaru tun bayan hawan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
Masu lura da siyasar Najeriya na cewa wannan ma na daga cikin dalilin da ya sa Atiku ya fice daga ...
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.
An basu kwanaki 30 su ware, ko a fatattake su.
An yi wani zama inda Intels ta ce matsala babba a CBN ita ce idan kudi sun shiga, ba a ...
An tsare Aminu ne a yau Laraba, bayan yanke hukuncin ayi haka da kotun Majistare da ke unguwar Tinubu, a ...