RAHOTON MUSAMMAN: Abubuwan da Ƴarjejeniyar kwangilar karɓar haraji tsakanin NPA da Intels ya ƙunsa
Wannan sabuwar yarjejeniya dai ta kawo ƙarshen doguwar rashin jituwar da aka daɗe ana cukumaurɗa tsakanin Intelsda NPA.
Wannan sabuwar yarjejeniya dai ta kawo ƙarshen doguwar rashin jituwar da aka daɗe ana cukumaurɗa tsakanin Intelsda NPA.
Gwamnatin Bola Tinubu ta maida kwangilar ce ta aikin karɓar haraji a NPA, bayan samun umarni daga Shugaba Bola Tinubu ...
Sannan kuma an sake tsari a tashar jiragen ruwa ta Onne wadda kamfanin Intels mallakar Atiku ne ke kula da ...
Gambari ya aika wa Amaechi da Hadiza da umarni daga Shugaba Muhammadu Buhari, kuma ya nemi shawara daga waje, domin ...
A raddin da ta maida, Hadiza ta ce babu yadda za a yi ta bayar da kwangila ba tare da ...
Yanzu dai ta bayyana cewa Atiku ya kwashe dukkan makudan kudaden hannayen jarin sa daga kamfanin INTELS, wanda shi da ...
Kakakin Yada Labarai na Intels, Tommaso Ruffinoni, ya bayyana cewa a kowane lokacin Intels na gudanar da kasuwanci sa bisa ...
An shafe shekaru tun bayan hawan gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari.
Masu lura da siyasar Najeriya na cewa wannan ma na daga cikin dalilin da ya sa Atiku ya fice daga ...
An dai soke yarjejeniyar ne, saboda Intels ya ki amincewa da TSA.