2go, Instagram, Facebook na lalata tarbiyyar ‘ya’yan mu musamman mata – Sultan byMohammed Lere July 10, 2017 0 Dr. Saad ya fadi haka ne a wajen rufe taro gasar Alkurai da akayi a garin Sokoto.