Za a fara amfani da tsarin inshorar kiwon lafiya na bai daya a Najeriya – Sambo
Shugaban hukumar NHIS Mohammed Sambo ya sanar da haka a wata zama da hukumar ta yi da hukumomin na jihohi.
Shugaban hukumar NHIS Mohammed Sambo ya sanar da haka a wata zama da hukumar ta yi da hukumomin na jihohi.
Sambo yace za a samu nasarar haka ne idan aka gyara dokar da ta kafa hukumar inshorar kiwon lafiya.
Ya kamata gwamnati ta Kara yawàn kudade da take ware wa fannin Kiwon lafiya.