Gwamnatin Kaduna ta fara daukar kwararrun ma’aikata a kananan hukumomi byMohammed Lere January 30, 2018 Kamar yadda sanarwar ta ke, za a dauki lauyoyi 86, da injiniyoyi da dama.