TARIN FUKA: Dole sai an maida hankali akan yadda cutar ke ci gaba da yaduwa
Najeriya na daya daga cikin kasashe 30 da wannan cuta ta yi wa katutu a duniya kuma itace kasa ta ...
Najeriya na daya daga cikin kasashe 30 da wannan cuta ta yi wa katutu a duniya kuma itace kasa ta ...
Jihohin Neja, Filato, Benuwai, Kwara da Nasarawa aka yin bahaya a fili a Najeriya
Sai dai kuma Adamu bai bayyana sunayen kananan hukumomin 14 ba a gaban kwamitin da ya yi wa bayanin.
Wadannan kasashen kuwa sun hada da India, Indonesia, China, Philippines, Parkistan, da Afrika ta Kudu.
Kasashen India, Pakistan,Indonesia, Sin,Philippines da Afrika ta kudu na fama da irin wadannan cutuka.