KORONA: Gwamnati ta cire kasar India daga jerin kasashen da aka yi wa katanga da Najeriya
Shugaban kwamitin PSC Boss Mustapha ya sanar da haka a taron da kwamitin ta yi da manema labarai ranar Litini ...
Shugaban kwamitin PSC Boss Mustapha ya sanar da haka a taron da kwamitin ta yi da manema labarai ranar Litini ...
Eh akwai nau’in kwayar cutar COVID-19 da aka fi sani da B.1.617 wanda aka fara gani a Indiya a watan ...
Indiya da Netherlands da Jamus su ne na uku, na hudu da na biya, sai kuma Bazil, Rasha, Koriya ta ...
Nan da nan jami’an tsaro suka garzaya suka yi cacukui da Jole, aka yi awon gaba da shi.
Wani shirgegen bera ya hana jirgin sama tashi tsawon sa’o’i 12
El-zakzaky ya saki saƙon sauti da ke kunshe da bayanan yadda ake muzguna masa a asibiti a Indiya.
Wadanda daga baya muka gano su ne suka sabbaba mini wannan shanyewar wani barin jiki, na farko da na biyu.
El-Zakzaky ya nemi dawowa Najeriya daga Indiya
Da yammacin yau ne El-Zakzaky da matar sa tare da wasu tsirarun jami’an tsaro suka lula kasar Indiya a jirgin ...
Malamin zai yi tafiyar ne tare da maidakin sa, Zeenah, kamar yadda kotun Kaduna ta amince masa.