Zahra Buhari ta yi barazanar maka Sahara Reporters a kotu kan zargin yi mata kazafin handame naira biliyan 2.5
A cikin wasikar, Zahra Ndimi ta kuma nemi jaridar ta wallafa neman gafararta kowa ya gani nan da kwanaki bakwai.
A cikin wasikar, Zahra Ndimi ta kuma nemi jaridar ta wallafa neman gafararta kowa ya gani nan da kwanaki bakwai.
Gwamnatin jihar suna gina irin wadannan gidaje 3000 a garin na bama.