Marigayi Inde ya rasu a wani asibiti a Abuja ranar Alhamis
Tsohon shugaban Kwastam Abdullahi Inde ya rasu a wani asibiti a Abuja inda yake jinya.
Tsohon shugaban Kwastam Abdullahi Inde ya rasu a wani asibiti a Abuja inda yake jinya.
kwatankwacin naira biliyan 1.5. Duk gwamnati ta kwace wadannan a hannun sa.