Yadda rahoton PREMIUM TIMES ya sa aka damke dan takarar gwamnan APC a filin jirgin sama
Kusan shekara daya kenan ana kokarin kama shi, amma ya na zillewa. Sai yau ya shigo hannu.” Inji Obla.
Kusan shekara daya kenan ana kokarin kama shi, amma ya na zillewa. Sai yau ya shigo hannu.” Inji Obla.
Cibiyar NAIIS ta kammala bincike a jihohi 16
An yi tsammanin hawan sa shugabancin jam’iyya zai kame kai ya zama dattako yadda zai rungumi kowa hannu bibbiyu, tare ...
Lanre ya ce har yau APC ba ta kai ga yanke hukuncin wane ne dan takarar gwamna a jihar Imo ...
Su fa kabilar Igbo ba su san ma yadda za su dauki manyan yankin su da muhimmanci ko wata martaba ...
Okorocha ya bayyana bada wannan sanarwa ne da yake ganawa da manema Labarai a garin Owerri.
An kasa samun Madumere domin jin karin bayani a daidai lokacin rubuta wannan labari.
A yanzu dai kotu ta fara soke zabukan daga jihar Imo.
Okorocha ne ke rike da akalar jam’iyyar APC a jihar Imo ba wani ko wasu ba.
Ya yi kira ga majalisar jihar Imo su gaggauta fito da dokar kananan hukumomi, yadda za a yi zabe a ...