FARGABAR AMBALIYA: An gargaɗi jihohi biyar su yi shirin ɓarkewar ruwan sama kamar da bakin ƙwarya
Akwai kuma yiwuwar a fuskanci iska mai ƙarfi a lokacin, a wasu jihohin da suka haɗa da Adamawa, Barno, Taraba, ...
Akwai kuma yiwuwar a fuskanci iska mai ƙarfi a lokacin, a wasu jihohin da suka haɗa da Adamawa, Barno, Taraba, ...
A lokacin ƙaddamar da aikin, Ameachi ya ce za a kammala shi kafin ƙarshen wa'adin mulkin Buhari a ranar 29 ...
A yau Talace Shugaba Muhammadu Buhari ya sauka Owerri, domin ziyarar buɗe wasu ayyukan raya jiha da Gwamna Hope Uzodinma ...
Eze ya ce jihar Abia ta samu nasarar rage yawan hare-haren da 'yan bindiga ke kai wa mutane a jihar.
Ƴan ƙungiyar IPOB, masu fafutikar ɓallewa daga Najeriya da kafa kasar Biafra sun jejjefa bamabamai a kasuwar Izombe da ke ...
Wasu na ganin cewa lallai ya zama dole Tinubu ya zabo mataimakin sa daga Arewa kuma Kirista. Amma kuma masu ...
Mu na cikin coci sai ga motoci uku ɗauke da 'yan sanda. Mota ɗaya Hilux ce, ɗaya Hyundai ce fara, ...
Maharan sun dauki akalla awa biyu suna zubar da jinin mutane a kasuwan ba tare da jami'an tsaro sun kawo ...
Ƴan sanda sun ce bayan samun rahoton kisan Gulak, sun bi sawun maharan nan take kuma sun yi nasarar cim ...
Gulak tsohon ɗan PDP ne, amma kafin zaben 2019, ya koma APC, kuma shi ne ya yi zaben-fidda-gwanin zaben Gwamnan ...