FIM DIN ‘FATAL ARROGANCE’: ‘Yan Shi’a sun yi wa Pete Edochie tofin-Allah-tsine
Duk da fim din bai fito ba, amma dai wani tsakuren minti 12 da aka watsa ya haifar da tashin ...
Duk da fim din bai fito ba, amma dai wani tsakuren minti 12 da aka watsa ya haifar da tashin ...
IMN ta maida wa Fadar Shugaban Kasa kakkausan martani
Akwai yiwuwar El-Zakzaky ya makance, sannan matar sa na fama da radadin raguwar harsashi a jikin ta
Mabiyan sun fito titunan ne a daidai za a ci gaba da shari'ar shugaban su a kotu dake Kaduna.
Ba za mu hakura ba sai an sako Jagoran mu.
“Yanzu ina samun sauki, ina kuma godiya da irin addu’o’in da ku ke yi min.”
Gwamnati na tsare da Ibrahim El-Zakzaky da matarsa tun a watan Disembar 2015.