Ba ayi wa yara sama da miliyan uku allurar rigakafi a Najeriya ba – Minista Ehanire
Ya ce a dalilin haka za a ci gaba da kirkiro shirye –shirye irin haka domin gwamnati ta cimma burin ...
Ya ce a dalilin haka za a ci gaba da kirkiro shirye –shirye irin haka domin gwamnati ta cimma burin ...
Umar ya sanar da haka ne ranar Talata a garin Sokoto a wani zama da gwamnati ta yi da UNICEF.