Aikin Immigration: Fom miliyan 1.2 aka cika bayan 1200 kacal ake nema
A ranar Litinin, shugaban hukumar, Muhammad Babandede ya bayyana cewa mutane 1,112 kacal za a dauka aikin.