Asusun IMF ya ce ba ya nadamar ba wa Najeriya shawarar cire tallafin man fetur
Asusun ba da lamuni na duniya (IMF) ranar Laraba ya yi ƙarin haske kan rahotanni da ke yawo cewa tana ...
Asusun ba da lamuni na duniya (IMF) ranar Laraba ya yi ƙarin haske kan rahotanni da ke yawo cewa tana ...
Bankin Bada Lamuni na Duniya ya jinjina tare da goyon bayan Babban Bankin Najeriya, CBN, dangane da yawan kuɗin ruwan ...
Irin yadda fatara da talauci ke ƙara hauhawa a kowace rana, abin tsaro ne. A kullum farashin kayan abinci sai ...
Wannan masifa ta kai ga gwamnatin Shugaba Bola Tinubu bayyana wasu shirye-shiryen rage raɗaɗin tsadar rayuwa, amma har yanzu shiru ...
IMF ya bada shawarar a ƙara kuɗaɗen ruwa a daidai lokacin da lalacewar darajar Naira ya kai duk Dala ɗaya ...
A ranar Talata ɗin nan zanga-zanga ta ɓarke a Sakkwato, bayan cikin makon da ya gabata an yi zanga-zanga a ...
Zuwa ƙarshen Nuwamba 2021 akwai asusun eNaira walet 860,000. Kun ga adadin bai ma kai kashi 1 na yawan asusun ...
Bankin Duniya (World Bank) ya ce yawan masu fama da ƙuncin rayuwa, fatara da talauci a Najeriya zai kai mutum ...
Hukumar NNPC ta ce a cikin watanni takwas su ka gabata, ta kashe naira biliyan 816 wajen cike gurbin tallafin ...
A kan haka ne ma ta ce za a hukunta duk wanda ya kasa cika sharuɗɗan tara kuɗaɗen shigar da ...