Hukuncin yin biki don murnar zagayowar ranar Haihuwar – Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Wadannan bukukuwa sabon Allah ne da taimako a cikin sabon sa wanda Allah ya hana.
Wadannan bukukuwa sabon Allah ne da taimako a cikin sabon sa wanda Allah ya hana.
Bugu da kari kuma su kyautatawa ‘ya’yansu.
Menene hukuncin musulmin da ya tafi jana'izan wanda ba musulmi ba, a gida ko a Coci sannan da taya su ...
Makaruhi ne yin Sallah da matsatsun kaya ga na-miji da macce. Kuma hakan na iya kai ga Haramci.
Allah yayi dadin tsira da aminci bisa shugaban mu Annabi Muhammad (SAW), da Iyalan sa, da Sahabban sa, da duk ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Amma duk da haka sallar sa tayi, kuma Allah zai karba. Allah shi ne mafi sani.
Allah ka tsare mana imaninmu da mutuncin mu. Amin.
Ya ku bayin Allah! Mu sani, Annabi (SAW) yana da hakkoki akan ko wane Musulmi
Allah ya saukar da Al-qur'ani ta hanyar daya daga cikin Mala'iku, wato Mala'ika Jibrilu zuwa ga Annabi Muhammad (SAW).