Sako Zuwa Ga Al’ummar Jihar Zamfara Baki Daya, Daga Imam Murtadha Gusau
Duk mai kishin jihar Zamfara da Najeriya da gaske, duk mai son a samar da tsaro da ci gaba da ...
Duk mai kishin jihar Zamfara da Najeriya da gaske, duk mai son a samar da tsaro da ci gaba da ...
Yaku iyaye Mata! Kuji tsoron Allah ku kiyaye dokokinsa, Kuma ku nisanci abin da yayi hani da shi kuma ya ...
Sannan alaqar ka ga iyaye ka duba kaga kana kyautata musu yanda ya kamata?sannan babu wani mutum da ka ke ...
Shin ba Dan arewa bane yake fatan tsiya da bala'i da fitina da tashin hankali da sharri su fadawa yankin ...
Talakan arewa a halin yanzu ya zama baya da wani gata sai Allah da ya halicce shi?
Saboda haka wallahi, ina kira ga 'yan arewa da mu farka, mu san irin kulle-kulle, da makircin da ake kulla ...
A da can sunce ya cika surutu. Amma duk da yanzu yayi shiru, ba ya magana, basu kyale shi ba.
Tsarkake zukatan mutune daga cutar rowa, da nuna masu sharrin ta, da kuma sharrin makwadanci.
Su dai wadannan limamai sun karya dokar hana yin Jam'i a masallatai da aka saka saboda dakile yaduwar Coronavirus a ...
Yanada daga cikin hikimar Layya, akwai yalwatama iyalai, da kyautatawa talakawa da miskinai, a sakamakon kyauta da sadaqa da naman ...