Za ayi jana’izar marigayi Imam Imam bayan sallar Juma’a a Abuja
Imam fitaccen dan jarida ne da ya fara aiki jarida a New Nigeria dake Kaduna.
Imam fitaccen dan jarida ne da ya fara aiki jarida a New Nigeria dake Kaduna.
Gwaman jihar Aminu Waziri Tambuwal ya ce jihar za tayi rashin Muhuiddin ganin sabo da akayi da shi da kuma ...
Gwamnatocin za su rubutawa gwamnatin tarayya kudaden da su ka kashe domin a biya su, tunda hakkin gwamnatin tarayya ne ...