TAMBAYA: Wane Abu ne Allah ya fi so? Ga 17 cikin su – Tare Da Imam Bello Mai-Iyali
Amma aiyukan alhairi ba suda kankanta, matukar bawa ya dace da karbawar Ubangijin sa.
Amma aiyukan alhairi ba suda kankanta, matukar bawa ya dace da karbawar Ubangijin sa.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
AMSOSHIN TAMBAYOYI tare da Imam Muhammad Bello Mai-Iyali