Hukumar Tetfund ta bude wurin gwajin cutar korona a jihar Kwara
Asusun Hukumar Bunkasa Jami’o’i ta Kasa (Tetfund) ta gina wurin yin gwajin cututtuka a Jami'ar Ilorin dake jihar Kwara.
Asusun Hukumar Bunkasa Jami’o’i ta Kasa (Tetfund) ta gina wurin yin gwajin cututtuka a Jami'ar Ilorin dake jihar Kwara.
Gwamnati za ta fara karbar haraji ga mutane miliyan 45
Alkali Mogaji ya dage shari’ar zuwa ranar 17 ga watan Yuni.
‘Yan daba sun bude wa magoya bayan Saraki wuta a rukunin gidajen iyalin sa
shugabannin sunce idan abin ya gagara za su garzaya kotu.
Amma dai ya zuwa yanzu jihohi 20 ne kadai suka cika wadannan shaurudda.” Inji ta.
Saraki ya ce kashe kashen yayi yawa a Kasar nan.
gwamnatin tarayya za ta gyara gadar Mokwa zuwa Jebba.
Mun yi haka ne domin mu inganta ilimin da ‘ya’yan mu suke samu a makarantun kudi da suka jihar.
" Wannan shawara da muka dauka zai taimaka wa jami’an tsaro wajen samar da tsaro da kuma gane masu tada ...