Hukumar FCT ta dauki nauyin karatun yarinyar da hatsarin jiragen sama ya ji wa rauni
hukumar mulki ta FCT ta yanke shawarar daukar nauyin karatun yarinyar ne daga lokacin da aka sallame ta daga asibiti.
hukumar mulki ta FCT ta yanke shawarar daukar nauyin karatun yarinyar ne daga lokacin da aka sallame ta daga asibiti.
Sai dai kuma saboda an kasa cimma matsaya daya, tilas aka cire wannan batu, aka jingine shi.