HAJJIN 2024: Idan kuɗin maniyyaci bai cika ba, Hajji ta faɗi a kansa, babu ruwan gwamnatoci wai ko don ‘Muslim-muslim ticket’ – Ilallah
Idan ba a manta ba, fitaccen malami Kabiru Gombe, ya yi wannan kira na gwamnatoci su cikawa maniyyata Hajjin bana ...