Buhari ya sa hannu a dokar iko don hana yin bahaya a waje a Najeriya byMohammed Lere November 20, 2019 0 Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu a dokar hana yin bahaya a waje a kasar nan.