Sama da matasa 294 suka nemi aikin dan sanda 10,000
Gaba daya inji shi, an samu maza 255,189 sai kuma mata 39,662 a fadin kasar nan.
Gaba daya inji shi, an samu maza 255,189 sai kuma mata 39,662 a fadin kasar nan.
Ya kuma kara da cewa an ladabtar da wani Mataimakin Sufurtanda daya, ta hanyar yi masa riktayar dole,