EKITI 2018: Sanatoci sun soki Buhari kan tura ‘yan sanda 30,000
Sun yi mamakin yadda aka tura ‘yan sandan saboda zaben da za a yi rana daya
Sun yi mamakin yadda aka tura ‘yan sandan saboda zaben da za a yi rana daya
Za ayi zaben Ekiti ranar14 ga watan Yuli mai zuwa.
An sace sandar ikon Majalisa da rana tsaka.
Kada kuma a manta su na tafiya hutun shekara-shekara na wata daya.
Jihar Kaduna na da wadatar kudaden da take bukata domin gudanar da ayyukan ta ba tare da ta ciyo irin ...
Ekweremadu ya yi wannan bayani ne a wurin taron shekara-shekara wanda aka tattauna batun masu rajin ballewa daga Najeriya, a ...
Ya yi wannan bayani jiya Laraba, yayin da ya ke tattaunawa da wasu matasa a Abuja.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma ya roki Sanatoci da su saka baki kan kokarin da mutanen mazabarsa ke yi ...
A bayanin da ya yi yace Yusuf ya kashe wasu kudade ba tare da ya nemi cikakken izini ba daga ...