Na yi mamaki da ba ku gode irin ƙoƙarin da na ke maku ba – Buhari ga ‘Yan Neja Delta
'Yan ta-kifen masu suna Niger Delta Avengers, sun yi barazanar fara kai hare-haren durƙusar da tattalin arzikin Najeriya.
'Yan ta-kifen masu suna Niger Delta Avengers, sun yi barazanar fara kai hare-haren durƙusar da tattalin arzikin Najeriya.
A kan haka ne su ka ce daukacin al'ummar yankin Kudu-maso-kudu arankatakaf din su na so Fadar Shugaban Kasa ta ...