‘Ka maida hankali wajen shirye-shiryen aikin Hajjin 2025, ka rungumi ma’aikatanka, ka gujewa fadanci – Shawarar IHR ga shugaban NAHCON, Farfesa Usman
Wannan kira ya fito ne daga bakin ko'odinatan ƙungiyar na ƙasa, Ibrahim Muhammed, a ranar Alhamis
Wannan kira ya fito ne daga bakin ko'odinatan ƙungiyar na ƙasa, Ibrahim Muhammed, a ranar Alhamis
Wata sanarwa mai dauke da sa hannun kodinetan kungiyar na kasa, Ibrahim Mohammed ta bayyana cewa taron da za a ...
Hukumar Alhazai ta ce lallai hakan ya zama dole domin samun ingantattun labarai daga Hajji.