Dalilin da ya sa yankin Kudu maso Gabas ba su shiga zanga-zanga ba – Shugabannin ƙabilar Igbo
Iwuanyanwu ya mutu a ranar 25 ga Yuli, kafin a fara zanga-zanga. Kuma sai da ya yi kira gare su ...
Iwuanyanwu ya mutu a ranar 25 ga Yuli, kafin a fara zanga-zanga. Kuma sai da ya yi kira gare su ...
Basarake Asadu wanda kuma shi ne Sarkin Edem-Ani Ogwugwu da ke cikin Ƙaramar Hukumar Nsukka ta Jihar Enugu
Kakakin Ohanaeze Ndigbo, Chiedozie Ogbonnia ne ya furta wannan kalami a cikin wata sanarwar da ya fitar a ranar Litinin.
Taron dai an yi shi ne a ƙarƙashin sabon Shugaban Ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo na Duniya, Emmanual Iwuanyanwu.
Wannan ce tambayar da a kullum na ke yi wa kai na. Saboda akwai haƙƙi a kan mu na habaka ...
Ndigbo ta ce masu yaɗa ji-ta-ji-tar maƙaryata ne, kuma zubar wa kan su da ƙabilar Igbo ƙima da mutunci.
Mene ne zai ci gaba wanda Buhari ya fara in banda mayar da ƙabilar Igbo saniyar ware da nuna masu ...
Kungiyar dai ta kai wa Gwamna Ikpeazu ziyara a ƙarƙashin jagorancin Ozichukwu Chukwu da kuma Josephine Anenih.
Ƙungiyar Kishin Ƙabilar Yarabawa Zalla, wato Afenifere ta bayyana kakkausan furucin da Shugaban Majalisar Dattawan Ƙabilar Igbo, Emmanuel Iwuanyanwu ya ...
Hakan na kunshe ne a jawabin da dan takaran yayi a wurin gangamin kamfen da jam'iyyar sa ta APC ta ...