Mata ta ta fitine ni da sata a gida – Wani magidanci da ya kai karar matarsa kotu
Duk inda na boye kudi sai ta bi ta nemo su, kai ya kai ga har cikin saman rufin gidana ...
Duk inda na boye kudi sai ta bi ta nemo su, kai ya kai ga har cikin saman rufin gidana ...
Bayan haka Olushesi y ace tabas ya kaurace wa Bilikisu amma ya yi haka ne saboda ramakon kaurace masa da ...
Saboda wadannan hujjoji da ya zayyano ne ya roki kotu ta raba auren sa da Aminat ko ya dan samu ...
" Da yake ban shirya mutuwa ba dole na yanke bata kudin abinci, kudin makarantan yara da sauran su."