Jaririya ‘Yar wata Hudu ta kamu da Korona a Kaduna
Kwamishinan kiwon Lafiyar Kaduna Amina Baloni ta ce jaririya 'ya wata Hudu ta kamu da cutar Coronavirus a Kaduna.
Kwamishinan kiwon Lafiyar Kaduna Amina Baloni ta ce jaririya 'ya wata Hudu ta kamu da cutar Coronavirus a Kaduna.
Jihar Legas ce ke kan gaba wajen yawan wadanda suka kamu da wannan cuta a kasar nan.
hehu Sani ya bayyana haka ne a taron manema labarai da yayi a garin Kaduna ranar Litinin.
'Yan bindiga sun harbe wani limami sun sace matar sa a Kaduna