Zailani ya yi wa ƴan APCn Igabi ruwan kuɗi a Kaduna
Wadanda suka amfana da wannan kyauta sun fito daga nazabu 600 da ke ƙarkashin karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna.
Wadanda suka amfana da wannan kyauta sun fito daga nazabu 600 da ke ƙarkashin karamar hukumar Igabi, jihar Kaduna.
Tun bayan afkuwan wannan al'amari, sojoji da sauran jami'an tsaro suka fantsama domin ceto wadannan mutane da yin farautan yan ...
A karamar hukumar Igabi da Chikun ma an samu rahoton afka wa wasu ƙauyuka da ƴan bindigan suka yi.
Jami'an tsaron dake garin Sabon Birni sun yi arangama da maharan inda suka yi nasaran ceto wasu daga cikin mutanen ...
A daren Litinin, wadu mahara sun dira kauyen Maigiginya inda suka kashe mutum biyu kuma suka ji wa wasu da ...
Wani manomi da ke kusa da kauyen mai suna Musa, ya bayyana cewa ya ga wucewar ƴan bindigar a kan ...
Kwamishinan kiwon Lafiyar Kaduna Amina Baloni ta ce jaririya 'ya wata Hudu ta kamu da cutar Coronavirus a Kaduna.
Jihar Legas ce ke kan gaba wajen yawan wadanda suka kamu da wannan cuta a kasar nan.
hehu Sani ya bayyana haka ne a taron manema labarai da yayi a garin Kaduna ranar Litinin.
'Yan bindiga sun harbe wani limami sun sace matar sa a Kaduna