‘Yan iskan gari ne suka yi wa jirgin Abuja zuwa Kaduna ruwan duwatsu ba mahara ba – Inji Hukumar NRC
Babu wani dan bindiga a cikin jirgin, idan ba haka ba ai da an ga harsasai a cikin jirgin.
Babu wani dan bindiga a cikin jirgin, idan ba haka ba ai da an ga harsasai a cikin jirgin.
Ya ce yanzu haka ribar da suke samu ya fi kudaden da suke kashewa wajen gyara taragon jiragen.