TARON INDONESIYA DA AFRIKA: Najeriya za ta ƙarfafa alaƙa da Indonesiya a taron ƙasar da Afirka karo na biyu
Taken kuma yana da nufin zurfafa haɗin gwiwa tsakanin Muradin Indonesiya na 2045 da Ajandar Tarayyar Afirka ta 2063.
Taken kuma yana da nufin zurfafa haɗin gwiwa tsakanin Muradin Indonesiya na 2045 da Ajandar Tarayyar Afirka ta 2063.
Idris ya yi kira ga BBC da ta yi aiki tare da abokan hulɗar ta na ƙasa da ƙasa don ...
Idris ya bayyana hakan ne a lokacin da ya karɓi baƙuncin wata tawaga daga BBC a ofishin sa a ranar ...
Ministan ya kuma jaddada buƙatar da ke akwai ta matasa su yi koyi da kyawawan ɗabi’un da suka dace domin ...
Ziyarar wani ɓangare ne na ziyarce-ziyarcen da ministan da tawagar sa suka kai wasu gidajen talabijin a ranar.
Amsar da ministan ya bayar kan tambayar ko menene matakin damuwa a yanzu a cikin gwamnati cewa wannan zanga-zangar
Idris ya jaddada cewa kowane gwamna ya samu wannan kason, wanda ya sabawa ikirarin gwamnan Gombe.
Archbishop Kawas ya tabbatar da cewa gwamnatin ta samu gagarumin cigaba a fannin zuba jari a cikin al’umma
Ina kira ga ‘yan Nijeriya da su ci gaba da yin imani da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da hukumomin ...
An buɗe taron ne a ranar Talata a Abuja a Ofishin Mai Bai Wa Shugaban Ƙasa Shawara Kan Harkokin Tsaro ...