SUNAYE: Hadiman Ganduje 10 da suka ajiye aiki suka bi mataimakin gwamna Hafiz Abubakar byMohammed Lere August 7, 2018 0 Kakakin Hafiz, Abdulwahab Ahmad ne ya mika wa PREMIUM TIMES kwafin takardar.