An kama kwamandan Boko Haram da ake nema ruwa-jallo byAshafa Murnai September 26, 2017 0 Burgediya Janar Kukasheka ya ce tuni ‘yan sanda sun damka wanda aka kama din ga jami’an sojoji.