Coronavirus: Gwamnatin Barno ta haramta kai ziyara a Sansanonin ‘Yan Gudun Hijira
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, ta kafa dokar haramta wa jama'a kai ziyara a dukkan sansanonin masu gudun hijira ...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, ta kafa dokar haramta wa jama'a kai ziyara a dukkan sansanonin masu gudun hijira ...
Idan aka dubi irin kudin da ake kashewa wajen samar da abincin da ake rabawa din nan, sun isa a ...
Ma'aikatan sansanonin 'yan gudun hijra na sace kayan mazauna sansanonin.
Bayanin ya kara da cewa an kuma harbe wata ‘yar-kunar-bakin-wake a Kofar shiga Jami’ar Maiduguri.
‘’A ra’ayina kamata ya yi a dakatar da dawowa da ‘yan gudun hijira musamman a wannan lokacin’’.
Wani babban likitan kwakwalwa Ibrahim Wakama ya sanar da dabarun da suka koyo a kasashen Burundi da Rwanda domin yadda ...
Wasu daga cikin wadanda suka sami raunuka a harin jirgin sojin saman Najeriya wanda akayi bisa kuskure.
Ko da yake shi shugaban karamar hukumar Mafa din Shettima Maina ya gudu sauran suna hannun Hukumar EFCC na jihar.