AN GUDU BA A TSIRA BA: Aikin rusau ɗin faɗaɗa filin jirgin saman Maiduguri ya jefa ‘yan gudun hijira cikin mummunan hali
Da yawa daga cikin waɗanda ibtila’in Boko Haram ya raba da gidajensu da suka sauya matsuguni sun sake shiga damuwa ...
Da yawa daga cikin waɗanda ibtila’in Boko Haram ya raba da gidajensu da suka sauya matsuguni sun sake shiga damuwa ...
PREMIUM TIMES tun a 2017 ɗin ta buga labarin wanda a cikin Janairu 2017 aka kai harin bam a sansanin ...
Hukumar Agajin Gaggawa ta Jihar Barno, ta kafa dokar haramta wa jama'a kai ziyara a dukkan sansanonin masu gudun hijira ...
Idan aka dubi irin kudin da ake kashewa wajen samar da abincin da ake rabawa din nan, sun isa a ...
Ma'aikatan sansanonin 'yan gudun hijra na sace kayan mazauna sansanonin.
Bayanin ya kara da cewa an kuma harbe wata ‘yar-kunar-bakin-wake a Kofar shiga Jami’ar Maiduguri.
‘’A ra’ayina kamata ya yi a dakatar da dawowa da ‘yan gudun hijira musamman a wannan lokacin’’.
Wani babban likitan kwakwalwa Ibrahim Wakama ya sanar da dabarun da suka koyo a kasashen Burundi da Rwanda domin yadda ...
Wasu daga cikin wadanda suka sami raunuka a harin jirgin sojin saman Najeriya wanda akayi bisa kuskure.
Ko da yake shi shugaban karamar hukumar Mafa din Shettima Maina ya gudu sauran suna hannun Hukumar EFCC na jihar.