Yadda jirgin kasa ya markade wani matashi a Abuja byAshafa Murnai February 24, 2018 0 Idoko ya ce jirgin kasan markade dan sa Paul ya yi, har sai da aka rika tattaro naman jikin sa