Afrika ta Kudu ta ayyana ficewa daga mamba ta Kotun Manyan Laifuka ta Ƙasa da Ƙasa (ICC)
Shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaposa ya bayyana dalilai na rashin shimfiɗa adalci a tsakanin ƙasashen da ke cikin ƙungiyar.