An gano gawar Kwamandar Sojan Ruwan da ta bace a cikin rijiya byAshafa Murnai September 23, 2019 0 An tsinto gawar Kwamandar Sojan Ruwa da ta bace cikin makonni biyu da suka gabata a Kaduna.